DAGA GARIN KASUWAR GARBA DAKE JIHAR NEJA



Yau Lahadi 15/11/2020 An'gudanar da Muzaharar Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (Saww) a garin Kasuwar Garba dake cikin Jihar Niger State Dan Nuna farin ciki da jindadin zagayowar Watan da Sayyida Amina (AS)  ta Haifi Annabin Allah Annabi Muhamamd (Saww).



Muzaharar ta samu a hartar Daru ruwan Al'umma Masoya Manzon Tsira (S), "Yan Darikar Tijjaniyya da Khadiriyya da "Yan uwa Almajiran Sayyid Zakzkay (H) maza da mata yara da manya.



Wakilin mu yasamu Halarci taron ga kadan daga cikin Hotonan daya dauko Nan.



Knt Media Forum

@Shana Islam.

Comments

Popular posts from this blog

YADDA AKA GUDANAR DA ZAGAYEN MAULUDI A GARIN BABBAN RAMI

WANENE SHAIKH IBRAHIM ZAKZAKY (H) ???