DAGA KANO A CIKIN DAREN NAN:-Khatamar Mauludin Manzon.
@Kontagora Media Forum
~Auwal M Tukur
15/11/2020
Yanzu haka daga muhallin Hussainiyya dake Kafar waika, Kano. Inda Khatamar Mauludin Manzon Allah (S.A.W) ke gudana a halin yanzu.
Kamar yadda zaku iya gani yan uwa Musulim almajiran Sayyid Zakzaky (H) na garin Kano ne. A halin yanzu suke gudanar da Khatamar Mauludin Manzon Allah kamar yadda aka saba a duk shekara.
Kamar yadda zaku gani a cikin hotuna masu zuwa...
Comments
Post a Comment