MUZAHARAR MAULUD A GARIN BANGI TA JIHAR NEJA
14/11/2020.
Yau Asabar 14/11/2020 Masoya Annabin Allah Annabi Muhammad (S), suka gudanar da Muzaharar Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S A W W ) a cikin Garin Bangi dake Jihar Niger state.
Muzaharar ta samu
halartar Miliyoyin Jama'a masoya Manzon Tsira Maza da mata yara da manya, gamanyan Masoya Dan Gatan Allah ne kamar "Yan Darikar Tijjaniyya da Khadiriyya da "Yan uwa Ma'abuta Wulaya wato almajiran Sheikh Ibraheem El Zakzkay (H) kowa kagani cikin farin ciki da alnishawa, ga "Yan Fudiyya Da Harisawa na taka kayatancen Fareti domin Murna da zagayowar Watan da aka Haifi Shugaban tadikkai Annabi Muhamamd (S.A.W.W).
Wakilan Knt Media Forum sun samu Halarta taron ga kadan daga cikin Hotonan Muzaharar da suka dauko nan👇.
@S Islam & Ibraheem Fudiyya.
Comments
Post a Comment